‏ 1 Chronicles 14:1

Gida da iyalin Dawuda

(2 Sama’ila 5.11-16)

1To, fa, Hiram sarkin Taya ya aika da’yan aika zuwa wurin Dawuda, tare da gumaguman al’ul, maginan duwatsu da kafintoci, don su gina wa Dawuda fada.
Copyright information for HauSRK