‏ 1 Chronicles 14:3-7

3A Urushalima, Dawuda ya ƙara auren waɗansu mata, ya kuma zama mahaifin ƙarin’ya’yan maza da mata. 4Ga sunayen yaran da aka haifa masa a can. Shammuwa, Shobab, Natan, Solomon, 5Ibhar, Elishuwa, Elfelet, 6Noga, Nefeg, Yafiya, 7Elishama, Beyeliyada da Elifelet.
Copyright information for HauSRK