‏ 2 Chronicles 34:1

Gyare-gyaren Yosiya

(2 Sarakuna 22.1,2)

1Yosiya yana da shekara goma sha takwas sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara talatin da ɗaya.
Copyright information for HauSRK