‏ 2 Chronicles 36:10

10Da bazara, Sarki Nebukadnezzar ya aika a kawo Yehohiyacin, aka kuma kawo shi Babilon, tare da kayayyaki masu daraja daga haikalin Ubangiji, sai Sarki Nebukadnezzar ya naɗa kawunsa
Da Ibraniyanci ɗan’uwa, wato, dangi (dubi 2Sar 24.17).
Zedekiya, sarki a bisa Yahuda da Urushalima.
Copyright information for HauSRK