‏ 2 Kings 14:21

21Sa’an nan dukan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya,
Wanda ake kuma kira Uzziya
wanda yake ɗan shekaru goma sha shida da haihuwa, suka naɗa shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya.
Copyright information for HauSRK