‏ 2 Kings 20:21

21Hezekiya ya huta tare da kakanninsa. Manasse ɗansa kuma ya gāje shi.
Copyright information for HauSRK