2 Kings 22:1
An sami Littafin Doka
(2 Tarihi 34.1,2)
1Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Yedida’yar Adahiya; mutuniyar Bozkat.
Copyright information for
HauSRK