‏ Luke 17:1

Zunubi, bangaskiya da aiki

(Mattiyu 18.6,7,21,22; Markus 9.42)

1Yesu ya ce wa almajiransa, “Dole ne a sami abubuwan da suke sa mutane su yi zunubi, amma kaiton mutumin nan wanda suke zuwa ta wurinsa.
Copyright information for HauSRK