Luke 21:5
Alamun ƙarshen zamani
(Mattiyu 24.1,2; Markus 13.1,2)
5Waɗansu daga cikin almajiransa, suka fara magana a kan yadda aka yi wa haikalin ado da duwatsu masu kyau, da kuma kyautai da aka keɓe wa Allah. Amma Yesu ya ce,
Copyright information for
HauSRK