‏ Mark 14:1

An shafe Yesu a Betani

(Mattiyu 26.1-5; Luka 22.1,2; Yohanna 11.45-53)

1To, saura kwana biyu ne kaɗai a yi Bikin Ƙetarewa da Bikin Burodi Marar Yisti, sai manyan firistoci da malaman dokoki, suka nemi wani dalili su kama Yesu a ɓoye, su kashe.
Copyright information for HauSRK