‏ Mark 14:10

(Mattiyu 26.14-16; Luka 22.3-6)

10Sai Yahuda Iskariyot, ɗaya daga cikin Sha Biyun nan, ya je wajen manyan firistoci don yă bashe Yesu a gare su.
Copyright information for HauSRK