‏ Matthew 17:23

23Za su kashe shi, a rana ta uku kuma za a tashe shi.” Almajiran kuwa suka cika da baƙin ciki.
Copyright information for HauSRK