‏ 1 Chronicles 12:26-31

26mutanen Lawi, su 4,600, 27haɗe da Yehohiyada, shugaban iyalin Haruna tare da mutane 3,700, 28da Zadok, matashi jarumi sosai, tare da shugabanni su 22 daga iyalinsa;
29mutanen Benyamin,’yan’uwan Shawulu, su 3,000, yawanci waɗanda suke biyayya ga gidan Shawulu sai lokacin;
30mutanen Efraim, jarumawa, sanannu cikin gidajensu, su 20 800;
31mutanen rabin kabilar Manasse, sanannu da sunaye suka zo suka mai da Dawuda sarki, su 18,000;
Copyright information for HauSRK