2 Chronicles 29:1
Hezekiya ya tsarkake haikali
(2 Sarakuna 18.1-3)
1Hezekiya yana da shekara ashirin da biyar sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara ashirin da tara. Sunan mahaifiyarsa Abiya,’yar Zakariya.
Copyright information for
HauSRK