‏ 2 Chronicles 32:32

(2 Sarakuna 20.20,21)

32Sauran ayyukan mulkin Hezekiya da kuma kyawawa ayyukansa, suna a rubuce a cikin wahayin annabi Ishaya ɗan Amoz, a cikin littafin sarakunan Yahuda da Isra’ila.
Copyright information for HauSRK