2 Chronicles 36:10
10Da bazara, Sarki Nebukadnezzar ya aika a kawo Yehohiyacin, aka kuma kawo shi Babilon, tare da kayayyaki masu daraja daga haikalin Ubangiji, sai Sarki Nebukadnezzar ya naɗa kawunsa ▼▼Da Ibraniyanci ɗan’uwa, wato, dangi (dubi 2Sar 24.17).
Zedekiya, sarki a bisa Yahuda da Urushalima.
Copyright information for
HauSRK