2 Kings 18:1-3
Hezekiya sarkin Yahuda
(2 Tarihi 29.1,2; 31.1)
1A shekara ta uku ta mulkin Hosheya ɗan Ela sarkin Isra’ila, Hezekiya ɗan Ahaz sarkin Yahuda ya fara mulki. 2Yana da shekara ashirin da biyar da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Abiya ▼▼Da Ibraniyanci Abi, wani sunan Abiya.
’yar Zakariya. 3Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji yadda kakansa Dawuda ya yi.
Copyright information for
HauSRK