‏ Exodus 27:20

Mai don wurin ajiye fitila

(Firistoci 24.1-4)

20“Ka umarci Isra’ilawa su kawo tsabtataccen mai, tatacce daga zaitun domin fitilu, saboda fitilun su yi ta ci a koyaushe.
Copyright information for HauSRK