‏ Exodus 39:27-29

27Suka saƙa doguwar riga da lallausan lilin don Haruna da’ya’yansa, aikin gwani mai saƙa, 28suka yi rawanin da lallausan lilin, da hulan lilin da rigunan ciki na lallausan lilin. 29Suka yi abin ɗamara da lallausan lilin da shuɗi, shunayya da jan zare, aikin gwanin mai ɗinki, yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Copyright information for HauSRK