Luke 11:2-4
2Sai ya ce musu, “Sa’ad da kuke yin addu’a ku ce, “ ‘Ya Uba,sunanka mai tsarki ne
mulkinka ya zo.
3 Ka ba mu kowace rana abincin yini.
4 Ka gafarta mana zunubanmu,
kamar yadda mu ma ke gafarta wa duk wanda ya yi mana laifi.
Kada ka bari a kai mu cikin jarraba.’ ”
Copyright information for
HauSRK