‏ Luke 17:34-35

34Ina gaya muku, a daren nan, mutane biyu za su kasance a gado ɗaya, za a ɗauki ɗaya, a bar ɗayan. 35Mata biyu za su kasance suna niƙan hatsi tare, za a ɗauki ɗaya, a bar ɗayan.”
Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā suna da bar. 36 Mutum biyu za su kasance a gona, a ɗau ɗaya, a bar ɗaya.
Copyright information for HauSRK