Luke 3:23-38
(Mattiyu 1.1-17)
23To, Yesu kansa yana da shekaru kusan talatin da haihuwa sa’ad da ya fara aikinsa. An ɗauka shi ɗan Yusuf ne,ɗan Heli, 24ɗan Mattat,ɗan Lawi, ɗan Melki,
ɗan Yannai, ɗan Yusuf,
25ɗan Mattatiyas, ɗan Amos,
ɗan Nahum, ɗan Esli,
ɗan Naggai, 26ɗan Ma’at,
ɗan Mattatiyas, ɗan Semeyin,
ɗan Yosek, ɗan Yoda,
27ɗan Yowanan, ɗan Resa,
ɗan Zerubbabel, ɗan Sheyaltiyel,
ɗan Neri, 28ɗan Melki,
ɗan Addi, ɗan Kosam,
ɗan Elmadam, ɗan Er,
29ɗan Yoshuwa, ɗan Eliyezer,
ɗan Yorim, ɗan Mattat,
ɗan Lawi, 30ɗan Simeyon,
ɗan Yahuda, ɗan Yusuf,
ɗan Yonam, ɗan Eliyakim,
31ɗan Meleya, ɗan Menna,
ɗan Mattata, ɗan Natan,
ɗan Dawuda, 32ɗan Yesse,
ɗan Obed, ɗan Bowaz,
ɗan Salmon, ▼
▼Waɗansu rubuce-rubucen hannu na farko-farko suna da Sala
ɗan Nashon,33ɗan Amminadab, ɗan Ram, ▼
▼Waɗansu rubuce-rubucen hannu suna Amminadab, ɗan Admin, ɗan Arni; waɗansu rubuce-rubucen hannun kuma sun bambanta sosai.
ɗan Hezron, ɗan Ferez,
ɗan Yahuda, 34ɗan Yaƙub,
ɗan Ishaku, ɗan Ibrahim,
ɗan Tera, ɗan Nahor,
35ɗan Serug, ɗan Reyu,
ɗan Feleg, ɗan Eber,
ɗan Sala, 36ɗan Kainan,
ɗan Arfakshad, ɗan Shem,
ɗan Nuhu, ɗan Lamek,
37ɗan Metusela, ɗan Enok,
ɗan Yared, ɗan Mahalalel,
ɗan Kainan, 38ɗan Enosh,
ɗan Shitu, ɗan Adamu,
ɗan Allah.
Copyright information for
HauSRK