‏ Mark 8:11

(Mattiyu 16.1-4)

11Farisiyawa suka zo suka fara yin wa Yesu tambayoyi. Don su gwada shi, sai suka nemi yă nuna musu wata alama daga sama.
Copyright information for HauSRK