Matthew 21:12
Yesu a haikali
(Markus 11.15-19; Luka 19.45-48; Yohanna 2.13-22)
12Yesu ya shiga filin haikali, ya kuma kori duk masu saya da sayarwa a can. Ya tutture tebur masu canjin kuɗi da kuma kujerun masu sayar da tattabarai.
Copyright information for
HauSRK